Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 logo Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

by ushibawiyyu initiative

🗂️ Books & Reference

🆓 free

4.9/5 ( 576+ reviews)
Android application Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 screenshort

Features Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qurani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu faidantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qurani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.Wannan application munyi ta ne domin amfanin miliyoyin alumma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.Disclaimer: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba.
Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 in Action

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Screen 1
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Screen 2
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Screen 3
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above